IQNA - Babban sakataren kungiyar buga kur'ani ta "Sarki Fahad" da ke Madina ya ziyarci wannan cibiya domin karfafa hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu da cibiyar buga kur'ani ta "Mohammed Bin Rashid" da ke Dubai.
Lambar Labari: 3492281 Ranar Watsawa : 2024/11/27
Tehran (IQNA) Falastinawa sun gode wa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona saboda kin yin wasan sada zumunci da wata kungiyar kwallon kafa ta Isra'ila.
Lambar Labari: 3486116 Ranar Watsawa : 2021/07/18