iqna

IQNA

IQNA – Kamar a shekarun baya, mahukuntan kasar Bahrain sun takaita bukukuwan juyayin watan Muharram, musamman na Ashura a kasar a bana.
Lambar Labari: 3493535    Ranar Watsawa : 2025/07/12

IQNA - Rundunar ‘yan awaren Arakan ta bai wa Musulman Rohingya mazauna wani kauye wa’adin kwanaki da su bar gidajensu.
Lambar Labari: 3492532    Ranar Watsawa : 2025/01/09

Yusuf Nasiru:
IQNA - Haka nan kuma yayin da yake ishara da shirun da malaman musulmi suka yi kan laifukan Isra'ila, shugaban majalisar dokokin kasar Iraki ya ce: Yakin yau ba yaki ne da kafirai da mushrikai ba, a'a yaki ne da munafunci, wanda ya fi yaki da kafirai wahala.
Lambar Labari: 3491999    Ranar Watsawa : 2024/10/07

IQNA - Ta hanyar tsaurara ka'idojin aikin hajjin na maniyyata 'yan kasashen waje da ake tura su zuwa aikin Hajji, gwamnatin kasar Saudiyya ta haramta duk wani aiki da ke da manufa ta siyasa da bangaranci tare da yin barazanar korar masu keta daga kasar Saudiyya tare da hana su sake zuwa aikin Hajjin.
Lambar Labari: 3491785    Ranar Watsawa : 2024/08/31

Tehran (IQNA) Ministan  Harkokin Addinin Musulunci na kasar Morocco ya sanar da shirin wannan ma'aikatar na amfani da karfin makarantun gargajiya wajen koyar da kur'ani mai tsarki ga daliban sakandare na daya da na biyu a kasar.
Lambar Labari: 3488379    Ranar Watsawa : 2022/12/22

Tehran (IQNA) Dubban ma'aikatan Google da Amazon ne suka yi zanga-zangar adawa da samar da fasahar leken asiri da wadannan kamfanoni ke yi ga gwamnatin sahyoniya.
Lambar Labari: 3487824    Ranar Watsawa : 2022/09/09

A cikin kowane addini, an gabatar da ma’anoni masu takurawa da bayanin wannan addini (da daidaikun mutane) wanda hatta masu addini su kansu sun fita daga cikinsa da irin wadannan ma’anoni, haka nan akwai irin wadannan ma’anoni da bayanai a cikin Alqur’ani.
Lambar Labari: 3487813    Ranar Watsawa : 2022/09/06

Tehran (IQNA) a shekarar bana ma kamar shekarar bara ana gudanar da harkokin hajji a cikin yanayi na cutar corona.
Lambar Labari: 3486117    Ranar Watsawa : 2021/07/18