A yau dubban Falasdinawa ne suka gudanar da sallar asuba a masallacin Al-Aqsa da ke birnin Quds, a daidai lokacin da akasarin Palasdinawa suka amince da kafa kungiyoyin gwagwarmaya don tunkarar mamayar yahudawan sahyuniya a yammacin gabar kogin Jordan.
Lambar Labari: 3489319 Ranar Watsawa : 2023/06/16
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya isar da sakon taya murnar idin sallar layya ga shugabannin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3486126 Ranar Watsawa : 2021/07/21