ministoci

IQNA

IQNA - A ranar 27 ga watan Mayu ne kungiyar ilimi, kimiya da al'adu ta duniya ISESCO tare da hadin gwiwar ma'aikatar al'adu ta kasar Uzbekistan za ta fara bikin Samarkand a matsayin hedkwatar al'adun duniyar Musulunci a shekarar 2025 a ranar 27 ga watan Mayu.
Lambar Labari: 3493320   Ranar Watsawa : 2025/05/27

IQNA - Ofishin Benjamin Netanyahu ya sanar da cewa tawagar shawarwarin Isra'ila a Doha ta sanar da cimma yarjejeniya ta karshe kan musayar fursunoni da kuma tsagaita wuta a Gaza.
Lambar Labari: 3492577   Ranar Watsawa : 2025/01/17

IQNA - 'Yan sandan Isra'ila sun murkushe zanga-zangar kin jinin Netanyahu da mazauna yankin suka yi ta hanyar amfani da bindigogin ruwa a titin Kablan.
Lambar Labari: 3490704   Ranar Watsawa : 2024/02/25

Ramallah (IQNA) Nayef Ghaizan, wani fursuna Bafalasdine kuma mazaunin garin Qobia na Ramallah, fursuna a gidan yarin Rimon na gwamnatin sahyoniyawan ya yi nasarar haddace kur'ani baki daya tare da kammala shi a zama daya.
Lambar Labari: 3489785   Ranar Watsawa : 2023/09/09

Tsoffin ministocin Turai:
Tehran (IQNA) Tsoffin ministocin harkokin wajen kasashen Turai sun bayyana manufofin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan Falasdinawa a matsayin "laifi na wariya.
Lambar Labari: 3488088   Ranar Watsawa : 2022/10/29

Tehran (IQNA) Taliban tq sanar da sunayen ministoci da za su rike muhimman ma’aikatu guda uku a cikin gwamnatin da za a kafa a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486260   Ranar Watsawa : 2021/09/01

Tehran (IQNA) Majalisar dokokin kasar Iran ta amince da sunayen ministocin da shugaba Ibrahim ra’isi ya gabatar mata, in banda sunan sunan ministan ilimi wanda bai samu amincewar majalisar ba.
Lambar Labari: 3486238   Ranar Watsawa : 2021/08/25