IQNA – a shirye-shiryen gudanar da kusan kwafin kur’ani mai tsarki da litattafan addu’o’i 15,000 domin amfanin miliyoyin masu ziyara a wannan makabarta mai alfarma.
Lambar Labari: 3493571 Ranar Watsawa : 2025/07/19
IQNA - Majalisar koli ta Fatawa ta kasar Siriya ta ce daya daga cikin ka'idojin Musulunci da ba za a iya tantama ba, shi ne haramcin cin amanar kasa da hada kai da makiya yahudawan sahyoniya.
Lambar Labari: 3493569 Ranar Watsawa : 2025/07/19
Tehran (IQNA) an samar da wurin salla ga masu larura ta musamman a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma a lokutan Umrah.
Lambar Labari: 3486256 Ranar Watsawa : 2021/08/31