Kuala Lumpur (IQNA) A yammacin ranar Alhamis 2 ga watan Satumba ne aka sanar da sakamakon gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 63 da aka gudanar a kasar Malaysia, inda wakilin kasar mai masaukin baki ya bayyana cewa ya zo na daya.
Lambar Labari: 3489703 Ranar Watsawa : 2023/08/25
Tehran (IQNA) Fatima Atef Albandari 'yar shekaru 14 da haihuwa ta zo ta daya a gasar kur'ani ta cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3486372 Ranar Watsawa : 2021/10/01