hankula

IQNA

IQNA - Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Fafaroma Francis ya yaba da kokarin firaministan Iraki na kwantar da hankulan al'amura da kuma ci gaba da tattaunawa da kasashen yankin domin rage zaman dar-dar da kawo karshen tashe tashen hankula.
Lambar Labari: 3492539   Ranar Watsawa : 2025/01/10

Kalaman kyamar addinin Islama na mai gidan talabijin a Indiya, wanda ya yi kira da a kori musulmi daga kasar, ya harzuka al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3489321   Ranar Watsawa : 2023/06/16

Tehran (IQNA) Jita-jita da labaran karya da ake yadawa a kafafen sada zumunta na yanar gizo ne ya janyo rikicin da aka kwashe makonni ana gwabzawa tsakanin mabiya addinin Hindu da Musulmai a birnin Leicester na kasar Ingila.
Lambar Labari: 3487895   Ranar Watsawa : 2022/09/22

Tehran (IQNA) Taron makon hadin kan musulmi karo na 35 a birnin Tehran ya kawo karshe.
Lambar Labari: 3486467   Ranar Watsawa : 2021/10/24