iqna

IQNA

IQNA - Mamayar da daruruwan mazauna harabar masallacin Al-Aqsa karkashin goyon bayan sojojin mamaya na Isra'ila suka yi da nufin gudanar da bukukuwan addini ya haifar da tofin Allah tsine daga kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3492069    Ranar Watsawa : 2024/10/21

Manazarci dan Lebanon ya yi ishara da :
IQNA - Da yake yin watsi da ikirarin da mahukuntan yahudawan sahyuniya suka yi na cewa hare-haren makami mai linzami na Iran ba su da wani tasiri, dan siyasar na Lebanon ya jaddada cewa ana iya ganin tasirin martanin da Iran ta mayar wa Isra'ila a irin yadda 'yan ci rani ke komawa baya.
Lambar Labari: 3491009    Ranar Watsawa : 2024/04/19

IQNA - Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Nujaba ta sanar da fitar da sanarwar cewa a shirye take ta dauki fansa kan gwamnatin sahyoniyawa tare da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3490922    Ranar Watsawa : 2024/04/03

Sabbin abubuwan da ke faruwa a Falasdinu
Gaza (IQNA) A rana ta 14 ta hare-hare kan Gaza sojojin gwamnatin sahyoniyawan suka ci gaba da kai hare-haren bama-bamai a yankunan da suke zaune, lamarin da ya yi sanadin shahadar mutane da dama. Harin bama-bamai da ake ci gaba da yi a Gaza ya yi sanadin shahidai 3,785 da kuma jikkata sama da 12,000, wadanda akasarinsu yara da mata ne.
Lambar Labari: 3490009    Ranar Watsawa : 2023/10/20

Tehran (IQNA) cibiyar kula da gidajen yari ta gwamnatin sahyoniyawan ta sanar da shahadar fursuna Khizr Adnan bayan yajin cin abinci na kwanaki 85 a jere.
Lambar Labari: 3489074    Ranar Watsawa : 2023/05/02

Tehran (IQNA) Guterres ya yi kira da a amince da bangaren birnin Quds a matsayin mallakin yahudawan sahyoniya
Lambar Labari: 3486569    Ranar Watsawa : 2021/11/17