iqna

IQNA

gidauniya
IQNA - Laifukan da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta yi kan al'ummar Gaza da ba su da kariya ya sanya yawancin matasan yammacin duniya sha'awar sanin akidar musulmi, Da yawa daga cikinsu sun karkata zuwa ga Musulunci ta hanyar nazarin wannan littafi mai tsarki da kuma sanin hanyoyin da Alkur'ani ya bi da su a kan batutuwan da suka hada da 'yancin mata, muhalli da kuma yaki da zalunci.
Lambar Labari: 3490491    Ranar Watsawa : 2024/01/17

Tehran (IQNA) Babban Malamin Addini na kasar Iraki Ayatollah Sistani ya gana da yara masu dauke ad cutar kansa.
Lambar Labari: 3486682    Ranar Watsawa : 2021/12/14