IQNA

Babban Malamin Addini Na Iraki Ayatollah Sistani Ya Gana Da Yara Masu Fama Da Cuar Kansa

18:49 - December 14, 2021
Lambar Labari: 3486682
Tehran (IQNA) Babban Malamin Addini na kasar Iraki Ayatollah Sistani ya gana da yara masu dauke ad cutar kansa.

A yau 14 ga watan Disamba ne wasu yara masu fama da cutar kansa da ma’aikatan kiwon lafiya na gidauniyar kasa da kasa mai kula da Tumor and Oncology “Wares” da ke da alaka da Astan Hosseini suka gana da Ayatollah Sayyid Ali Sistani, babban malamin addni na kasar Iraki.

A yayin ganawar , Ayatullah Sistani ya bayyana yadda gidauniyar Hcutar kansaerditary Oncology Foundation ke gudanar da ayyukanta ga masu fama da cutar kansa, sannan babban daraktan gidauniyar Haidar Hamzeh Al-Abedi ya yi bayani.

Hukumar ta Iraki ta kara da jinjinawa kokarin da gidauniyar da Sheikh Abdul Mahdi Karbala'i suke yi na samar da ayyukan jinya ga dukkan al'ummar Iraki daga kowane bangare na addini da kabila, da kuma kokarin ma'aikatan kiwon lafiya da jinya da ma'aikatan gidauniyar.

 

4020928

 

Abubuwan Da Ya Shafa: gidauniya ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha