iqna

IQNA

manhaja
Tehran (IQNA) Manhajar Software na kur'ani mai suna "Habal Al-Ayman" yana dauke da abubuwa kamar su alqalamin alkur'ani mai kaifin basira, samun damar karanta mufatih al-Janan ta hanyar sauti da rubutu, darussa 48 na horar da karatun kur'ani da ingantaccen karatun kur'ani. 
Lambar Labari: 3487948    Ranar Watsawa : 2022/10/03

Tehran (IQNA) A daidai lokacin da ake shirin fara aikin Hajji, babban daraktan kur’ani mai tsarki ya shirya sabbin kwafin kur’ani guda 80,000 ga mahajjatan dakin Allah wajen yin bayani da jagorantar masallacin.
Lambar Labari: 3487452    Ranar Watsawa : 2022/06/22

Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Saudiyya ta sanar da kaddamar da manhaja r kur'ani mai girma da yaruka da yawa.
Lambar Labari: 3486687    Ranar Watsawa : 2021/12/15