Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Barham Sale ya bayyana cewa Qassem Sulaimani bai wata-wata ba wajen kai wa al'ummar Iraki dauki a lokacin da suke matukar bukatar taimakonsa.
Lambar Labari: 3486781 Ranar Watsawa : 2022/01/05
Tehran (IQNA) A shekara mai kamawa za a gudanar da manyan shirye-shirye na tunawa da shekaru sama da dubu na Musulunci a Tatarstan.
Lambar Labari: 3486688 Ranar Watsawa : 2021/12/15