Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen Pakistan ta yi Allah wadai da cin zarafin mata musulmi da ake yi a kasar Indiya, inda wasu masu kyamar musulmi suke sanya fitattun mata musulmi na a matsayin gwanjo na sayarwa ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3486786 Ranar Watsawa : 2022/01/06