iqna

IQNA

koyarwa
IQNA - "Inas Elbaz" wani malami ne daga Gaza wanda ya rasa matsugunai tare da iyalansa sakamakon hare-haren da 'yan sahayoniya suka kai a Gaza, kuma a kwanakin nan yana yin bitar darussan jarumtaka da jajircewa ta hanyar koyar da 'ya'yansa kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490699    Ranar Watsawa : 2024/02/24

Da yawa daga cikin jami'an cibiyoyin kur'ani da kuma fitattun mahardata na kasashen Iraki da Labanon, ta hanyar aike da sakon taya murna na bikin cika shekaru 20 da kafa kamfanin dillancin labaran IQNA, sun nuna farin cikinsu da irin nasarorin da wannan kafar yada labarai ta musamman ta samu a duniya.
Lambar Labari: 3490131    Ranar Watsawa : 2023/11/11

Tafarkin tarbiyyar annabawa; Musa (a.s) /27
Tehran (IQNA) Darasin da dan Adam ke dauka daga sakamakon aikinsa yana da matukar tasiri ga tarbiyyar dan Adam ta yadda ake sanin daukar darasi a matsayin hanyar ilimi. Wannan hanya ta bayyana a cikin kissar Annabi Musa (AS) a cikin Alqur’ani.
Lambar Labari: 3489760    Ranar Watsawa : 2023/09/04

Quds (IQNA) Kafofin yada labaran yahudawan sun yi marhabin da cire batutuwan sukar yahudawan sahyuniya a cikin littattafan koyarwa na kasar Saudiyya, musamman kawar da zargin kona masallacin Al-Aqsa da fara yakin 1967 da nufin mamaye yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3489495    Ranar Watsawa : 2023/07/18

Tafarkin tarbiyyar Annabawa / Ibrahim (a.s) 1
Annabi Ibrahim (A.S) a cikin mu’amalarsa ta ilimi da al’ummarsa, kafin wani aiki ya yi kokarin nuna sakamakon ayyukansu a idanunsu.
Lambar Labari: 3489201    Ranar Watsawa : 2023/05/25

Bayanin tafsiri da masu tafsiri  (16)
Tafsirin "Gharaib al-Qur'an wa Raghaib al-Furqan" baya ga cikar fa'ida wajen bayyana sirrin baki da ruhi, ya karkasa abubuwan da ke cikin ta yadda za a samu sauki.
Lambar Labari: 3488618    Ranar Watsawa : 2023/02/07

Tehran (IQNA) Babban jami'in kula da harkokin kur'ani mai tsarki a cibiyar Al-Azhar ya sanar da shirinsa na bunkasa ayyukan cibiyoyi don kiyaye kur'ani mai tsarki da kuma sanya ido kan ayyukan masu kula da shi.
Lambar Labari: 3487825    Ranar Watsawa : 2022/09/09

Bangaren kasa da kasa, an cimma yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin Iran da Habasha kan taimaka ma mata musulmi.
Lambar Labari: 3483606    Ranar Watsawa : 2019/05/05

Bangaren kasa da kasa, Hamdi Bahrawi wani malamin makaranta ne dan shekaru 51 da haihuwa daga yankin Dehqaliya na Masar da ya rubuta kur’ani a cikin kwanaki 140.
Lambar Labari: 3482577    Ranar Watsawa : 2018/04/17

Bangaren kasa da kasa, babban dakin karay na garin Charleston a jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka zai dauki nauyin wani zama domin tattauna lamurra da suka shafi muslunci.
Lambar Labari: 3481089    Ranar Watsawa : 2017/01/01