IQNA - An gudanar da taron tuntubar hukumar kur’ani mai tsarki ta Haramin Imam Husaini tare da malamai da malaman makarantar Najaf Ashraf domin shirya taron kasa da kasa kan Imam Husaini (AS) karo na shida.
Lambar Labari: 3492537 Ranar Watsawa : 2025/01/10
IQNA - A daidai lokacin da aka fara watan makokin Husaini (AS), mabiya mazhabar Ahlul bait na Khoja a kasar Tanzania da kuma sauran masoyan Aba Abdullah Al-Hussein (AS) sun shirya tarukan zaman makoki.
Lambar Labari: 3491483 Ranar Watsawa : 2024/07/09
Tehran (IQNA) Ofishin Ayatollah Sistani ya sanar da ra'ayinsa game da mai yiwuwa za a gudanar da sallar Idi.
Lambar Labari: 3488984 Ranar Watsawa : 2023/04/16
Babban Sakataren cibiyar kusanto da mazhabobin musulunci a tattaunawa da IQNA:
Tehran (IQNA) Babban sakataren cibiyar kusanto da mazhabobin muulunci Hojjatul Islam Hamid Shahriari ya bayyana cewa: Gudanar da baje kolin kur'ani tare da halartar masu fasaha da fitattun mutane daga addinai daban-daban na iya samar da tushen samar da mu'amala tsakanin kasashen musulmi .
Lambar Labari: 3488965 Ranar Watsawa : 2023/04/12
Tehran (IQNA) – A jiya Juma’a an daga tutar Ghadir a saman hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf
Lambar Labari: 3487556 Ranar Watsawa : 2022/07/16
Tehran (IQNA) mabiya mazhabar Ahlul bait suna gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Ridha (AS) a kasar Canada.
Lambar Labari: 3486396 Ranar Watsawa : 2021/10/07
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da shahadar Imam Musa Kazim (AS) a yankuna daban-daban na kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3481431 Ranar Watsawa : 2017/04/23