Tehran (IQNA) Jami’an ‘yan sandan Pakistan sun sanar da cewa, wani abu mai karfi da ya fashe a wani masallaci a birnin Peshawar da ke arewa maso yammacin kasar ya yi sanadin mutuwar mutane 30 tare da jikkata wasu da dama.
Lambar Labari: 3487011 Ranar Watsawa : 2022/03/04