Bangaren kasa da kasa, Jam'iyyar Islamic Party ta kasar Azarbaijan, ta fitar da wani bayani a yau, wanda a cikinsa take jaddada yin tir da Allawadai da kisan babban malamin addinin muslunci Ayatollah Sheikh Baqir Nimr da mahukuntan masarautar iayalan gidan saud a shekarar da ta abata.
Lambar Labari: 3481099 Ranar Watsawa : 2017/01/04