iqna

IQNA

IQNA - Masallatai wani muhimmin bangare ne na gine-ginen kasar Kuwait da kuma rayayyun abubuwan tarihi da wayewar kasar bayan wuraren ibada, sun nuna irin kulawar da mutanen Kuwait suka ba wa wuraren ibada na musulmi a tsawon tarihi.
Lambar Labari: 3492557    Ranar Watsawa : 2025/01/13

IQNA - Kasashen Saudiyya da Iraki, sun yi gargadi kan ayyukan kamfanonin jabu masu fafutuka a fagen aikin Hajji, sun sanar da dakatar da ayyukan wasu kamfanoni 25 na jabu da kuma haramtattun ayyuka.
Lambar Labari: 3491059    Ranar Watsawa : 2024/04/28

Tehran (IQNA) Baje kolin kayayyakin halal na kasa da kasa na kasar Malaysia, wanda ya fara aikinsa a babban birnin kasar tun jiya tare da halartar kamfanoni 400 daga kasashen duniya daban-daban, ya nuna kyakkyawar hangen nesa na wannan muhimmin bangare na tattalin arzikin duniya.
Lambar Labari: 3487821    Ranar Watsawa : 2022/09/08

Tehran (IQNA) Jagoran Ansarullah ta Yemen Abdul-Malik al-Houthi ya kira Amurka, gwamnatin Isra'ila, da Burtaniya a matsayin wadanda suka shirya mamayar Yemen a 2015 wanda Saudi Arabiya take jagoranta.
Lambar Labari: 3487099    Ranar Watsawa : 2022/03/28