iqna

IQNA

A jiya Asabar ne aka fara gudanar da taron shekara-shekara na musulmi karo na 36 na kasashen Latin Amurka da Caribbean, mai taken "Iyalan Musulmi tsakanin dabi'un Musulunci da kalubale na zamani" a birnin Sao Paulo na kasar Brazil.
Lambar Labari: 3490172    Ranar Watsawa : 2023/11/19

Tehran (IQNA) An nada wakilin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 28 a kasar Croatia.
Lambar Labari: 3487778    Ranar Watsawa : 2022/08/31

Tehran (IQNA) za a dakatar da aikewa da masu ayyukan ziyarar Umrah daga yankin zirin Gaza biyo bayan wata doka da Saudiyya ta kafa a kansu.
Lambar Labari: 3487100    Ranar Watsawa : 2022/03/28