Tehran (IQNA) Kafofin yada labarai sun ba da rahoton fashewar wani abu a Mazar-e-Sharif,  babban birnin lardin Balkh  na Afganistan, wanda shi ne na farko tun bayan da 'yan Taliban suka karbe ikon kasar.
                Lambar Labari: 3487101               Ranar Watsawa            : 2022/03/28