Tehran (IQNA) Da yammacin Juma'a ne wasu malamai da masana kwamitin Istihla na ofishin Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei suka yi kokarin ganin jinjirin watan Ramadan a birnin Qum.
Lambar Labari: 3487117 Ranar Watsawa : 2022/04/03