IQNA - Zauren Darul-Qur'ani na sabon masallacin babban birnin kasar Masar na daya daga cikin wuraren da aka fi ziyarta a wannan sabuwar cibiyar al'adu da aka gina, inda aka baje kolin surori talatin na kur'ani a baranda 30.
Lambar Labari: 3492591 Ranar Watsawa : 2025/01/19
Tare da gazawar wakilin Iran wajen samun matsayi;
Tehran (IQNA) A daren jiya 17 ga watan Afrilu ne aka kammala gasar haddar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 30 a kasar Jordan, inda sarkin wannan kasar Abdullah na biyu ya halarci gasar tare da karrama kasashe biyar na farko.
Lambar Labari: 3489000 Ranar Watsawa : 2023/04/18
Tehran (IQNA) Gangamin mai taken "Za mu yi buda baki a Kudus" ya samu karbuwa daga masu amfani da wayar salula a kasashe daban-daban. Manufar wannan gangamin dai ita ce nuna adawa da laifukan da yahudawan sahyuniya suka aikata a masallacin Al-Aqsa da kuma goyon bayan al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3488986 Ranar Watsawa : 2023/04/16
Tehran (IQNA) An gudanar da sallar Juma'a ta farko ta watan Ramadan a masallacin Al-Aqsa, duk da tsauraran matakan da 'yan sandan gwamnatin sahyoniyawan suka dauka, tare da halartar Palasdinawa sama da dubu 80.
Lambar Labari: 3487141 Ranar Watsawa : 2022/04/08