IQNA - Hukumar da ke kula da birnin Makkah da wuraren ibada ta Masarautar ta sanar da fara wani aiki na musamman na hidimar maniyyata zuwa dakin Allah a lokacin aikin Hajjin bana a yankin Muzdalifa.
Lambar Labari: 3493113 Ranar Watsawa : 2025/04/18
IQNA - An sake bude masallacin Sari Hajilar mai shekaru 600 a birnin Antalya na kasar Turkiyya bayan kammala aikin gyara da kuma maraba da dubun dubatar 'yan yawon bude ido.
Lambar Labari: 3491998 Ranar Watsawa : 2024/10/07
Zakka a Musulunci / 1
Tehran (IQNA) Zakka a ma’anar shari’a tana nufin wajibcin biyan wani adadi na wasu kadarorin da suka kai ga wani adadi, Zakka ba ta kebanta da Musulunci ba, amma a addinan da suka gabata ma.
Lambar Labari: 3489960 Ranar Watsawa : 2023/10/11
tehran (IQNA) An gudanar da buda baki a karon farko tare da halartar daruruwan mutane a daya daga cikin gundumomin birnin Cape Town na kasar Afirka ta Kudu.
Lambar Labari: 3487160 Ranar Watsawa : 2022/04/12