Tehran (IQNA) Kungiyoyin Falasdinawan sun taya shi murnar harin neman shahadar da aka kai a daren jiya a gabashin Tel Aviv, inda suka bayyana hakan a matsayin wani bangare na bacin ran al'ummar Palastinu na kare Masallacin Al-Aqsa.
                Lambar Labari: 3487257               Ranar Watsawa            : 2022/05/06
            
                        
        
        Tehran (IQNA) a Bahrain an sallami, dan fafatukar nan Nabil Rajab bayan shafe shekaru hudu tsare a gidan kurkuku.
                Lambar Labari: 3484879               Ranar Watsawa            : 2020/06/10