IQNA - Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa: Hare-haren da Isra'ila ke ci gaba da kai wa a Gaza ya raba kashi uku cikin hudu na al'ummar wannan yanki da muhallansu tare da kawo halin da ake ciki a wannan yanki da aka yi wa kawanya a cikin halin yunwa.
Lambar Labari: 3491416 Ranar Watsawa : 2024/06/27
Tehran (IQNA) Hukumar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana a cikin wani rahoto da ta fitar cewa kimanin ‘yan kasar Yemen miliyan 17 ne ke fama da matsalar karancin abinci , al’amarin da ke kara dagula halin rayuwa a kasar.
Lambar Labari: 3487275 Ranar Watsawa : 2022/05/10