iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Cibiyar muslunci ta kasar Zambiya ta shirya bikin cikar shekarun taklifi na ‘yan mata musulmi a masallacin "Manzon Allah" da ke Lusaka, babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3487391    Ranar Watsawa : 2022/06/07