Bangaren kasa da kasa, Antonio Guterres a cikin wani jawabinsa ya yi ishara da aya ta 13 a cikin surat Hujrat da ke tabbatar da cewa kur’ani yana yin kira zuwa ga zaman lafiya da fahimtar juna atsakanin ‘yan mutane.
Lambar Labari: 3481146 Ranar Watsawa : 2017/01/18
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinan muslunci da Kiristanci da kuma yahudanci sun hadu a babban masallacin birnin Lisbon fadar mulkin kasar Portugal domin yin addu’ar sulhu da zaman lafiya.
Lambar Labari: 2767849 Ranar Watsawa : 2015/01/26