Bangaren kasa da kasa, 'yan ta'addan Boko haram sun kashe wasu fararen hula masu aikin katako a kusa da birnin Maiduguri.
Lambar Labari: 3482254 Ranar Watsawa : 2017/12/31
Bangaren kasa da kasa, Rundunar sojin Najeriya sun sanar da dakile wani harin ta'addanci da 'yan kungiyar Boko Haram suka yi yunkurin kai wa a birnin Maiduguri a ranar Kirsimeti.
Lambar Labari: 3482239 Ranar Watsawa : 2017/12/26
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga birnin Maiduguri na jahar Borno na cewa, a safiyar yau wasu mata biyu 'yan kunar bakin wake sun kashe kansu tare da jikkata mutane akalla guda biyar.
Lambar Labari: 3481388 Ranar Watsawa : 2017/04/08
Bangaren kasa da kasa, wasu yan kungiyar Boko Haram sun yi nufin kaddamar da wasu hare-hare a cikin birnin Maiduguri na jahar Borno a yau, amma hakan bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3481169 Ranar Watsawa : 2017/01/25