IQNA - A bisa yadda aka tattaro surorin kur’ani a cikin koyarwar Manzon Allah (SAW) Suratul Juma na daya daga cikin mambobi bakwai na tsarin “Musbihat” wanda ya hada da surori 17, 57, 59, 61, 62, 64, da 87. Babban jigon dukkan surorin da ke cikin wannan tarin shi ne matsayin Manzon Allah (SAW) a matsayin hatimin Annabawa da kuma falalar Alkur'ani mai girma a matsayin hatimin littafai.
Lambar Labari: 3492640 Ranar Watsawa : 2025/01/28
Tehran (IQNA) Majiyoyin labarai sun sanar da cewa an kashe wani jigo a kungiyar Taliban sakamakon fashewar wani bam a wata makarantar addini a Kabul.
Lambar Labari: 3487676 Ranar Watsawa : 2022/08/12