IQNA Hamed Shakernejad, babban makaranci na kasa da kasa kuma jakadan kur'ani na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, wanda yake kwana a cikin da'irar kur'ani a birnin Jakarta na kasar Iran, ya yi ishara da muhimmancin diflomasiyyar kur'ani a cikin jawabin nasa, inda ya bayyana hakan a matsayin sahun gaba na sauran harkokin diflomasiyya.
Lambar Labari: 3492925 Ranar Watsawa : 2025/03/16
Copehegen (IQNA) Gwamnatin kasar Denmark ta sanar da cewa wulakanta kur'ani mai tsarki ya jefa kasar cikin mawuyacin hali, don haka ya kamata ta dauki tsauraran matakai na kula da iyakokinta.
Lambar Labari: 3489623 Ranar Watsawa : 2023/08/10
Tehran (IQNA) Cibiyar "Mohammed Sades" ta masanan Afirka ta sanar da wadanda suka lashe gasar haddar kur'ani ta kasar Tanzania da aka gudanar a birnin Dar es Salaam tare da halartar wakilan kasashen Afirka 34.
Lambar Labari: 3487689 Ranar Watsawa : 2022/08/15