Tehran (IQNA) Ayatullah Sayyid Hossein Sadr, daya daga cikin mashahuran malaman addini na kasar Iraki, ya yi kira ga dukkan bangarorin da su ajiye makamansu, su yi magana su tattauna, da kuma kashe wutar fitina.
Lambar Labari: 3487772 Ranar Watsawa : 2022/08/30