IQNA - Kamfanin jiragen kasa na Saudiyya ya sanar da cewa, a jajibirin aikin Hajji, za a kara karfin jirgin kasa mai sauri zuwa Haram Sharif da kujeru 100,000.
Lambar Labari: 3491255 Ranar Watsawa : 2024/05/31
Tehran (IQNA) Za a bude masallaci na farko da zai kare muhalli da kuma cibiyar Musulunci a birnin Sisak da ke tsakiyar kasar Croatia.
Lambar Labari: 3487811 Ranar Watsawa : 2022/09/06