Wasu daga cikin larabawa da masu fafutuka a Amurka sun yi gangamin kin amincewa da yarjejeniyar karni a Dalas.
Lambar Labari: 3484484 Ranar Watsawa : 2020/02/04
Bangaren kasa da kasa, Cinzarafin wani karamin yaro dan shekaru biyar da haihuwa a filin jirgi na Dalas a jahar Virginia saboda asalin iyayensa Iraniyawa ne, hakan ya dauki hankulan kafofin yada labarai na kasar ta Amurka matuka.
Lambar Labari: 3481196 Ranar Watsawa : 2017/02/03