iqna

IQNA

IQNA - A jiya da safe 31 ga watan Agusta 2025 aka fara gasar karatun kur'ani mai tsarki da haddar hadisan ma'aiki a birnin Kairouan na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3493806    Ranar Watsawa : 2025/09/02

Tehran (IQNA) Sheikh Al-Azhar ya bayyana cewa taya kiristoci murnar bukukuwan su ba wai yabo da bukukuwa ba ne, sai dai a bisa koyarwar addini, ya kuma bayyana cewa kin taya kiristoci murnar bukukuwan da suke yi ba shi da alaka da Musulunci.
Lambar Labari: 3488390    Ranar Watsawa : 2022/12/25

Tehran (IQNA) A daidai lokacin da ake sherye-shiryen fara bukukuwan maulidin manzon Allah (s.a.w) an karrama yara maza da mata 70 wadanda suka haddace kur'ani a lardin Suez na kasar Masar.
Lambar Labari: 3487972    Ranar Watsawa : 2022/10/07