iqna

IQNA

IQNA - Sama da mawaka da dalibai 'yan kasar Tanzaniya sama da dari da hamsin ne suka halarci shirin "Hanya ta soyayya" na tunawa da rasuwar Imam Khumaini.
Lambar Labari: 3491268    Ranar Watsawa : 2024/06/02

Mehdi Mohabati a hirarsa da Iqna:
Tehran (IQNA) Mehdi Mohabati malamin Hafez yayi imani da cewa: wai Hafez mawaki ne mai yaki da munafunci ko mai kawo gyara da sauransu, amma sama da duka Hafez mawaki ne na soyayya da kauna , kuma dukkan mutane suna son soyayya da kauna . Don haka matukar akwai so da kauna to waka ce mai kiyaye harshensu.
Lambar Labari: 3487998    Ranar Watsawa : 2022/10/12