gudanar da kwas

IQNA

Tehran (IQNA) Sashen kula da ilimi da al'adu na hubbaren Abbasi ya sanar da gudanar da wani babban kwas na karatun kur'ani mai tsarki ga daliban Afirka a birnin Najaf.
Lambar Labari: 3488110    Ranar Watsawa : 2022/11/02