Kasancewar al'ummar musulmin juyin juya halin Musulunci na Iran a tattakin ranar 22 ga watan Bahman na da matukar tasiri a kafafen yada labarai na kasashen waje, kuma fiye da 'yan jarida 7300 na Iran da na kasashen waje ne ke gabatar da rahotannin wannan taron na kasa.
Lambar Labari: 3490630 Ranar Watsawa : 2024/02/12
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren kasa da kasa, A ganawar da yayi da kwamandoji da manyan jami'an rundunar sojin sama ta Iran da na sansanin kare sararin samaniyyar kasar Iran a jiya Talata, Jagoran juyin juha halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya mayar da martani ga kalaman baya-bayan nan da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi kan Iran yana mai bayyanar da hakikanin siyasar yaudara ta Amurkan.
Lambar Labari: 3481211 Ranar Watsawa : 2017/02/08