Wani mai fafutukar Kur’ani a Najeriya a wata hira da ya yi da IQNA:
IQNA - Sheikh Radwan ya fayyace cewa: Daya daga cikin fitattun manufofin aikin Hajji shi ne samun tauhidi tsantsa, da samun daidaito a tsakanin musulmi, da kiyaye dokokin Allah, da girmama ayyukansa.
Lambar Labari: 3493373 Ranar Watsawa : 2025/06/06
Tattaunawar IQNA a wajen Milad tare da Saadatu Imam Hassan Askari (AS)
IQNA - Hadi Mohammadian ya ce: "Alkawari batu ne na dukkan addinai kuma a cikin "Prince of Rome" mun yi ƙoƙarin yin fim ɗin da zai jawo hankalin duk masu sauraron kowane addini.
Lambar Labari: 3492020 Ranar Watsawa : 2024/10/12
Hamid Shahriari, babban sakataren cibiyar kusanto da mazhabobi ya fitar da sako bayan bayanan da Sheikh Al-Azhar ya yi a baya-bayan nan tare da jaddada wajabcin yin shawarwarin Musulunci da Musulunci.
Lambar Labari: 3488139 Ranar Watsawa : 2022/11/07
Tehran (IQNA) Kunginyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta bayyana cewa, kasashen larabawan da suke zaton za su samu tsaro ta hanyar kulla alaka da Isra’ila suna tafka babban kure.
Lambar Labari: 3484929 Ranar Watsawa : 2020/06/26