IQNA - Bayar da lambar yabo ta Oscar ga wani shirin fim kan batun Falasdinu ya fusata yahudawan sahyuniya.
Lambar Labari: 3492846 Ranar Watsawa : 2025/03/04
Landan (IQNA) Wasu mahara sun kai hari ofishin hukumar kare hakkin bil adama ta Musulunci da ke birnin Landan, wanda ya dora tutar Falasdinawa a cikin ofishin.
Lambar Labari: 3490081 Ranar Watsawa : 2023/11/02
Surorin Kur’ani (49)
A yau, daya daga cikin matsalolin da al’ummar ’yan Adam ke fuskanta ita ce nuna wariyar launin fata, duk da cewa an yi kokarin yakar wannan ra’ayi mara dadi, amma da alama rashin kula da koyarwar addini ya jawo wariyar launin fata.
Lambar Labari: 3488373 Ranar Watsawa : 2022/12/21