iqna

IQNA

IQNA - Sheikh Khaled Al-jindi mamba na majalisar koli ta harkokin addinin musulunci a kasar Masar ya bayyana cewa daya daga cikin manyan abubuwan al'ajabi na kur'ani mai tsarki shi ne lamarin ma'anoni da dama a cikin kalma guda. Ya bayyana cewa wannan siffa ta musamman tana nuni da babbar mu'ujizar harshe ta kur'ani da cikakkiyar kwarewa a kan harshen larabci da aka saukar da shi.
Lambar Labari: 3493870    Ranar Watsawa : 2025/09/14

Kungiyar Hadin Kan Musulmi:
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi, yayin da take yin Allah wadai da matakin hana 'yan matan shiga jami'a da 'yan Taliban suka yi, ta bukaci mahukuntan Taliban da su sake yin la'akari da wannan shawarar da kuma soke wannan umarni.
Lambar Labari: 3488376    Ranar Watsawa : 2022/12/22