iqna

IQNA

litinin
Tehran (IQNA) Majalisar kur'ani mai tsarki ta kasar Libiya ta gudanar da bikin ranar al'ummar kur'ani ta farko a ranar Litinin tare da aiwatar da shirye-shirye daban-daban.
Lambar Labari: 3488117    Ranar Watsawa : 2022/11/03

Tehran (IQNA) a gobe ne za a fara azumin watan ramadan a wasu daga cikin kasashen duniya.
Lambar Labari: 3485801    Ranar Watsawa : 2021/04/12

Tehran (IQNA) kafofin yada labaran Syria sun sanar da rasuwar ministan harkokin wajen kasar da safiyar yau Litinin yana da shekaru saba'in da tara.
Lambar Labari: 3485371    Ranar Watsawa : 2020/11/16

Tehran (IQNA) cibiyar musulunci ta kasar Burtaniya ta yada wani shiri na musamman kan zagayowar lokacin shahadar Imam Baqer (AS) a cikin harsuna hudu.
Lambar Labari: 3485030    Ranar Watsawa : 2020/07/28

Bangaren kasa da kasa, kimanin mutane sha shida ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu sakamakon hare-haren mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Lambar Labari: 3483131    Ranar Watsawa : 2018/11/16

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron masarautar Bahrain na ci gaba da kaddamar da farmaki kan gidajen jama'a masu adawar siyasa a kasar tare da kame su.
Lambar Labari: 3481311    Ranar Watsawa : 2017/03/13

Bangaren kasa da kasa, babban kwamitin kula da harkokin musulmin kasar Amurka ya yi lalae marhabin da murabus din da General Michael Flynn babban mai baiwa shugaban Amurka shawara kan harkokin tsaro ya yi.
Lambar Labari: 3481234    Ranar Watsawa : 2017/02/15