IQNA

Koyar da Alkur'ani ta hanyar kissoshi masu dadin ji da fadakarwa na gamsar da yara

Bangaren Adabi: Sakataren marubuta litattafen yara da matasa ya bayyana cewa:koyar da kalmomin fahimtar Alkur'ani da addini ta hanyar kissoshi da lura da abubuwa na asasi na karawa yara da matasa karfin gwiwar sanin addini da koyan karatun Alkur'ani.
addini ta hanyar kissoshi da lura da abubuwa na asasi na karawa yara da matasa karfin gwiwar sanin addini da koyan karatun Alkur'ani.

Muhamd Jawad Jazini marubuci kuma mai lura da rubuce-rubuce a ladabin kissoshi a wata tattaunawa da cibiyar koyar da Alkur'ani a nan Iran Iqna ya kara da cewa: Wani lokaci burin koyar da Alkur'ani da akida ta addini ga yara yanada matukar muhimmanci matuka gaya amma sai dai a wani lokaci akwai wasu abubuwa masu muhimmanci da ake fitarwa ko kari a cikin irin wadannan kissoshi .
360591