IQNA

Wani Dan yawon shakatawa dan kasar Suiziland Ya Bawa Musulmi Hakuri

Bangaren Kasa da kasa: Daya daga cikin yan yawan shakatawa a Kashmir da ya sa Ayoyin Alkur'ani a jikin sandarsa ta tafiya a kan kankara ya nemi gafarar musulmin duniya.
Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ce bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta PTI ta watsa labarin cewa: Hans Batrik a lokacin ganawarsa da Bashirul Dine malamin addini a yankin yan ta'adda na Gulmarg a yankin Kashmir ya tabbatar da cewa ba shi niyar cin zarafin abubuwa masu girma da daukaka na musulunci da musulmi. Shi dai kafin haka ya shaidawa yan sanda matarsa musulma ce yar kasar Katar ta rubuta ayoyin Alkur'ani a akan takardar mai dango tab a shi ba tare niya bad a sanin makomar haka ya laka a sandar da yake tokarawa yana yawo a kan kankara . Mutanan yankin a ranar asabar da ta gabata bayan sun samu labarin cin zarafin da wannan dan yawon shakatawa ya aikata dan kasar Suiziland suka bukaci rufe shaguna da ofisoshin domin maida masa martini.Bayan ya nemi gafarar musulmi da tabbatar day a yi haka ne kan rashin sani Bashirul Dine ya bukaci musulmi da su karbi gafararsa.

362264