IQNA

Cika Shekaru 11 Da Kaddamar Da Littafin Shekara Na Wilaya

Bangaren Adabi: Sakataren shirin na wannan shekara ta kaddamar da littafin shekara na Wilaya kuma za a ci gaba da karbar littafai da makaloli har karshen watan Tir.
Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ta watsa rahoton cewa: a daidai wannan lokaci na cikon shekaru 11 da gasar littafin shekara na wilaya kuma a wannan lokaci ne zagayoywar shekaru 1175 da haifuwar Imam zamani (A) kuma cibiyoyin ilimi da dama ne suka dukufa ka'in da na'in wajen wannan jan aiki day a cancanci yabo da jinjinawa ko shakka babu . Har ila yau a wannan karo za a zabi littafin da aka wallafa a tsakanin shekarun 1358 zuwa shekara ta 1387 da muke ciki .Abin tuni a nan shi ne a shekaru goma da ake gudanar da wannan gasa a a garin Qum an kaddamar da litattafai da dama masu.

363718