IQNA

Babban Abu Da Masu Ziyara Za su fi Maida Hankali Shi Ne Ma'anawiya

Bangaren manema labarai na musamman: Jalal Bitaraf ya bayyana cewa: hubbarin hadarat Abass (AS) guri ne da masu ziyara ke kara samun kusanci da yawaita ayyukan ibada don Karin ma'anawiya.
Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Ikna bayan nakaltowa daga majiyar labarai ta Hubbarain hadarat Abas (AS) ya watsa rahoton cewa; Said Ahmad Alsafi ya bayyana cewa; masu ziyara daga kasashen larabawa da na musulmi suna ziyartar wannan guri domin kara samin kusanci da tsoran Allah inda musulmi ke yawaita yin Ibadodi da salloli da karatun alkur'ani kuma a fadin kasar ta Iraki ma masu Ziyara suna fitowa daga lungu da sako da yankuna daban daban na wannan kasa.

367093