Bangaren kasa da kasa: jami'ar Farauburg a Suise ta shirya ilmantarwa da koyarwa ta musamman ga musulmi mazauna wannan kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa; ta nakalto daga majiyar labarai ta World Radio cewa burin wannan koyarwa ta musamman taimakawa musulmi fuskantar matsalolin rayuwa a al'umma wadda bat a musulmi ba. Kuma wadanda ba musulmi ba suna iya amfanu da sanin addinin musulunci da al'adu irin na musulunci da halartar wannan horo.
378503