Bangaren al'adu da kwarewa; Hujjatul Islam da musulmi Rastgu shugaban cibiyar horar da malummai makarantun kananan yara da matasa a hauzar birnin Qum ya jagoranci yan makaranta yawan bude ido a kasar tailand.
Daga yankin cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa; a daidai wannan lokaci mai amfani da fahimtar juna da tunanin yadda za a taimakawa kananan yara ya yi tattunawa ta musamman shi Hujjatul islama da Musulmi Rastgu day an makaranta da suka fito daga fadin Iran a wannan kasa ta Tailand.Kuma Jami'ar almustpha (SWA) Al'alami da ke birnin Qum ce ta shirya wannan ziyara zuwa kasar ta Tailand da hakan zai taimkawa malummai da masu bada horo a wannan fanni na koyar da yara kanana a makarantu.
379979