Bangaren al'adu da kwarewa: An wallafa littafin Musulunci a Zambiya da Filiks Piri ya wallafa karkashin daukan nauyin mataba'a ta Limbani ta buga da watsa shi a tsakanin jama'a.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne ta watsa rahoton cewa: wannan littafin da ke Magana kan musulunci a Zambiya ya bayyana yadda musulunci ya shigo kasar ta zamnbiya da kuma gurare da cibiyoyi na musulunci a wannan kasa. Kuma wannan littafi ya kumshi shafi 268 ne.
384282