Bangaren Kwarewa: Yan kwanaki ne suka ragwa duk wani mai bukatar aiko da fim kan Palasdinu a wannan gasa da aka bata sunan Lambun Zaitun.
Bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na hadin guiwar masu fina-finai matasa iraniyawa ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: duk wani mai sha'awar shiga wannan gasa ta fina-finai yana iya aiko da fin din da tsara a wannan gasa da aka bawa taken Lambun Zaitun da za yi bayani kan Palasdinu da zaluncin da al'ummar yankin ke fuskanta a hannun haramtacciyar kasar Isra'ila.
384420