IQNA

Sha Biyu Ga watan Urdevehesht Ne Wa'adin Karshe Na Aikewa Da Makaloli A Kasuwar Kasa Da Kasa

Bangaren zamantakewa: An karawa duk wani mai son aiko da makala a kasuwar baje koli ta kasa da kasa ta Mai ceto da kuma wilaya da gwagwarmaya ta musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; wannan kasuwar baje kolin makaloli za a gudanar kan gwagwarmayar musulunci a daidai lokacin tunawa da cika shekaru talatin da samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran kuma ya samu goyan bayan kungiyoy da cibiyoyin gwagwarmaya na musulmi kamar kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah da kungiyar gwagwarmaya ta Hamas a Palsdinu da kuma wasu daga cikin irin wadannan kungiyoyi na gwagwarmaya.

384540